Laugh With Kundus

Directions

Laugh With Kundus LAUGH WITH KUNDUS!! AI wey get mouth 😂
Daily comic videos to make you laugh

Want advert? DM me sharp 📩

21/09/2026

Happy New Week Friends!

What type of video do you want us to create this week?Wani irin Video kuke so mu Yi creating wannan mako?
21/09/2026

What type of video do you want us to create this week?

Wani irin Video kuke so mu Yi creating wannan mako?

Good morning 🌞
19/09/2026

Good morning 🌞

18/09/2026

Ka taba cin kuɗin da aka ba ka ka sayi wani abu?

Me ya faru?

18/09/2026

Wane irin karya ka taba yi wa iyayenka lokacin yarinta?

18/09/2026

🥹 Waye ya tuna da wannan?

A lokacin yaranta, idan aka ce maka ka je shago ka sayo abu, amma ka manta abin da za ka saya… Me kake yi?

Ni; Zan Za gaya sai in koma gida in ce ai Babu ko shago a rufe

😂 Ku ba mu labarin abubuwan da kuka yi lokacin yarinta!

18/09/2026

🤣 Tambayar yau!

Idan mahaifiyarka ta ce maka: “Ka zo nan, ba zan yi maka komai ba,” Za ka je da sauri ko sai ka fara neman lauyanka?

😂 Comment your answer below 👇

17/09/2026

Address

Maitama

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Laugh With Kundus posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share


Other Maitama pet stores & pet services

Show All