03/10/2025
๐ KIWON ZOMO (RABBIT FARMING): KIWON MAI KARAMIN JARIN DA YAKE NEMAN BABBAR RIBA! ๐๐ฐ
๐น Ribar da ake samu
โ Zomo yana haihuwa sau 4โ6 a shekara, kowacce mace na iya haifar da โyaโya 6โ10.
โ Nama mai kyau, mara cholesterol, mai daraja sosai a kasuwa.
โ Ana sayar da zomo mai rai, nama, da fatarsu don kuษi mai yawa.
๐น Abincin da suke bukata
โ Ganye kamar alayyahu, karas, ciyawa mai kyau.
โ Hatsi/formulated feed.
โ Ruwa mai tsafta kullum.
๐น Cututtuka da matsaloli
โ Coccidiosis: yana kawo amai da gudawa โ a tsaftace wurin kiwo, a bada magani.
โ Mange (Kirchi): yana busar da fata โ a yi maganin shafawa da rigakafi.
โ Zafi mai yawa ko sanyi โ a samar musu da rufi mai kyau da iska mai shiga.
๐น Hanyoyin gujewa matsaloli
โ
Samar da tsabtataccen muhalli
โ
Ba su abinci da ruwa mai kyau
โ
Yin rigakafin cututtuka
Marketing
โ A tallata a social media (Facebook, WhatsApp, Instagram)
โ A sayar da nama ga restaurants, hotels da masu gida
โ A samar da โbreeding pairsโ ga masu son fara kiwo
โ A yi branding (misali: โHealthy Rabbit Meat โ Fresh & Organicโ)
๐ก Darasi: Kiwon zomo ba sai ka fara da jari mai yawa ba. Ka fara da 4โ6. Within shekara 2โ3 za ka iya gina babbar gonar zomo wacce ke kawo maka kuษi akai-akai!
๐ Tambaya ga masu shaโawa: Idan za ka fara kiwon zomo yau, zaka fara da nawa?