Aure nakeso

Aure nakeso Soyayya

22/01/2025

Inayiwa Allah godiya

07/01/2025
24/08/2019

Dakyau masoya

Slm batsafibane kaidaikawai u
09/04/2019

Slm batsafibane kaidaikawai u

03/01/2019

Slm tan,uwa da abokaina dakawayena nadawo fatanalkairi agareku

03/01/2019
14/06/2018

Barkada Allah Allah yakarbi ibadumu amen

24/08/2017

Shugaba Buhari Ya Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Cafko Barayin Gwamnati Daga Kasar Dubai.
Shugaban Najeriya Alh.Muhammadu Buhari ya sanya hannu a wata yarjejeniyar da kasar Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE), wadda za ta fadada yaki da cin hanci da gwamnatinsa take yi da tsaron kasa da kuma bunkasa tattalin arziki.
Yarjejeniyar ta yi tanadin musayar mutanen da s**a aikata manyan laifuka tsakanin Najeriya da Hadaddiyyar Daular Larabawa.
Shugaban ya bayyana al'amarin da wani muhimmin ci gaba ga kasar wanda zai taimaka wajen bunkasar tattalin arziki da tsaro da yaki da cin hanci da ciki da wajen kasar.
Sabuwar yarjejeniyar za ta taimaka wajen tasa keyar wadanda aka samu da laifin aikata cin hanci a kasashen biyu. Ya ce an jinkirta fara aiki da cikakkiyar yarjeniya ne saboda bangarorin biyu ba su kammala cimma matsaya ba.
"Wannan yarjejeniyar da kasashen biyu s**a cimma zai taimaka wa hukumomin kasashen wajen gurfanar da wadanda aka samu da aikata laifin cin hanci da rashawa," in ji Shugaba Buhari. Sauran batutuwan da shugaban ya zartar a ranar Alhamis har da wata yarjejeniya da ta shafi yankin Tafkin Chadi da Kamaru da Janhuriyar Tsakiyar Afirka da Libya da kuma Jamhuriyar Nijar.

31/08/2016

Slm my frn

05/08/2016

Jumuah mubaraka

03/02/2016

Azahirin gaskiya aure nakeso

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aure nakeso posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category