Veterinary Clinic Kara, Sokoto -Asibitin Dabbobi Kasuwar Kara

Veterinary Clinic Kara, Sokoto -Asibitin Dabbobi Kasuwar Kara Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Veterinary Clinic Kara, Sokoto -Asibitin Dabbobi Kasuwar Kara, Veterinarian, Sokoto.

AIKIN FITAR GABA (VAGINAL PROLAPSE) GA WATA SHANUWA A KASUWAR DABBOBI TA KARA.Yadda Likitocin Dabbobi da ke Asibitin Kas...
23/05/2026

AIKIN FITAR GABA (VAGINAL PROLAPSE) GA WATA SHANUWA A KASUWAR DABBOBI TA KARA.

Yadda Likitocin Dabbobi da ke Asibitin Kasuwar Kara s**a yiwa Shanuwa mai fitar gaba (Vaginal Prolapse) dake cikin kasuwa (for sale) aiki nan take domin samun lafiyarta.

Har mutanen dake jiran ta faɗi, watau masu sayen Dabbobin da suke ganin basa iya tashi sunce a yanka ta.

A matsayin mu na likitoci muka tabbatar wa masu ita cewa wannan karamin aiki ne a wurin mu. Kuma Alhamdulillahi anyi aiki cikin nasara.

Dr. Kabeer Hamza ne likitan da yayi wannan aiki.

Yadda Rigakafin cutar PPR ta Awaki da Tumaki ke gudana a babbar kasuwar Dabbobi ta Kara dake Sakkwato.Kasancewar yadda m...
24/04/2026

Yadda Rigakafin cutar PPR ta Awaki da Tumaki ke gudana a babbar kasuwar Dabbobi ta Kara dake Sakkwato.

Kasancewar yadda makiyaya s**ayi mummunar hasarar Dabbobinsu ta hanyar wannan cutar, gwamnati ta samar da Rigakafin kyauta a dukkan kananan hukumomi 23 dake Sakkwato.

Ita dai cutar PPR tanasa gudawa, mura da kurajen baki wanda ke hanama Dabba cin abinci, sai kuma mutuwa. Wannan cutar tafi addabar Awaki.

Address

Sokoto

Opening Hours

Monday 09:00 - 18:30
Tuesday 09:00 - 15:00
Wednesday 09:00 - 15:00
Thursday 09:00 - 15:00
Friday 09:00 - 18:30

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Veterinary Clinic Kara, Sokoto -Asibitin Dabbobi Kasuwar Kara posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category