22/10/2025
Jama'ar wushishi local government, ga danku, Alh Abdullahi Ibrahim Akare, shi ya chanchanta FARMER governor BAGO, ya zaba a matsayin commissioner "NOMA", gogaggene a harkar noma da kiwon dabbobi, fulanin kasar niger sunsan shi, malamin gona ne shekaru aru aru, chan chantar sa yasa mutanen wushishi da kewaye s**a ce shi suke so, ya Allah, gareka muke nema ka idda nufin .🤲🤲🤲