16/07/2025
"ورحمتى وسعت كل شىء."
الاعراف-156
WANNE ABU NE KUKE GANIN BE SHIGA WANNAN 'كل ' din ba?
A tafseerul-Dabari, ya kawo cewa masu taweeli suna yiwa Wannan Rahamar qaidi. Amma abun da ya shahara shine malaman tafseeri suna jinginawa wannan gabar (ayar) "الشمول والعموم"
Wannan maganar ba janta zanyi ba, domin tana da buqatar yanayi da dalilin da ze sa a ja ta, Kuma wannan ba aikin mu (dalibai bane) bane, aikin malamai ne.
Allah ka yafe mana.