AIMS Livestock And Poultry Care

AIMS Livestock And Poultry Care Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AIMS Livestock And Poultry Care, Veterinarian, Shiddar Danbatta local government, Kano.

HAPPY WOLD VETERINARY DAY πŸ„πŸπŸπŸ–πŸͺπŸ•πŸˆβ€β¬›πŸ΄πŸ”πŸ¦’πŸ€πŸ“πŸ€
25/04/2026

HAPPY WOLD VETERINARY DAY πŸ„πŸπŸπŸ–πŸͺπŸ•πŸˆβ€β¬›πŸ΄πŸ”πŸ¦’πŸ€πŸ“πŸ€

πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
27/03/2026

πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

DABBOBI BASA SHAN RUWA? GA ABIN DA YA KAMATA KA SANIRuwa yana da matuΖ™ar muhimmanci ga lafiyar dabbobi da kuma ingancin ...
27/03/2026

DABBOBI BASA SHAN RUWA? GA ABIN DA YA KAMATA KA SANI
Ruwa yana da matuΖ™ar muhimmanci ga lafiyar dabbobi da kuma ingancin kiwo. Idan dabbobi suna Ζ™in shan ruwa, hakan na iya jawo rauni, rage nauyi, bushewar jiki (dehydration), har ma da matsalolin lafiya masu tsanani.
Manoma da yawa ba sa kula da wannan matsala, alhali galibi tana faruwa ne saboda ruwa mara tsafta, rashin sabunta ruwa akai-akai, stress, ko wasu cututtuka a jikin dabba.

Domin kiyaye lafiyar dabbobinka:
Ka bada ruwa mai tsafta koyaushe
Ka rika canza ruwa akai-akai
Ka tsaftace abin sha (drinkers) yadda ya kamata
Ka rage stress a muhalli

Muhimmi: Dabba na iya jure yunwa na wani lokaci, amma ba zata iya rayuwa ba tare da ruwa ba

πŸ“ž Kana bukatar shawara ko taimako?
Kira ko WhatsApp: 09034889639
Aminu Iliyasu Shiddar
Veterinary Technician
AIMS Livestock & Poultry Care

Shin ka taΙ“a fuskantar dabba tana Ζ™in shan ruwa?
Me ka yi don magance wannan matsala?

ANIMALS NOT DRINKING WATER? HERE’S WHAT YOU SHOULD KNOWWater is essential for the health and productivity of your livest...
27/03/2026

ANIMALS NOT DRINKING WATER? HERE’S WHAT YOU SHOULD KNOW

Water is essential for the health and productivity of your livestock. When animals refuse to drink water, it can quickly lead to weakness, weight loss, dehydration, and even serious health complications.

Many farmers overlook this issue, but it is often caused by dirty water, irregular supply, stress, or underlying diseases.

To keep your animals healthy and productive:
Always provide clean and fresh water
Change water regularly
Clean drinkers properly
Reduce stress in the environment

Important: Animals can survive hunger for a while, but they cannot survive without water

πŸ“ž Need help or professional advice?
Call / WhatsApp: 09034889639
Aminu Iliyasu Shiddar
Veterinary Technician
AIMS Livestock & Poultry Care

Have you ever experienced animals refusing to drink water?
What did you do to solve it?

πŸ” HEAT STRESS IN POULTRY – A MAJOR THREAT DURING HOT WEATHERDuring hot weather, many chickens suffer from heat stress, w...
26/03/2026

πŸ” HEAT STRESS IN POULTRY – A MAJOR THREAT DURING HOT WEATHER

During hot weather, many chickens suffer from heat stress, which can lead to poor growth, reduced feed intake, and even sudden death if not properly managed.

Chickens cannot sweat like humans, so when the temperature is too high, they start panting (open mouth breathing), become weak, and reduce feed intake.

To protect your birds:

Ensure proper ventilation
Avoid overcrowding
Provide clean, cool drinking water at all times
Add Vitamin C or anti-stress supplements to water
Use shade or cooling methods to reduce heat

Remember: If chickens are panting β†’ heat stress is already affecting them

πŸ“ž For advice or support:
Call / WhatsApp: 09034889639
Aminu Iliyasu Shiddar
Veterinary Technician
AIMS Livestock & Poultry Care

How do you manage heat stress in your poultry farm?

Have you ever seen an animal that eats well but keeps losing weight? This problem is very common and can cause serious l...
26/03/2026

Have you ever seen an animal that eats well but keeps losing weight?

This problem is very common and can cause serious losses to farmers.
In your opinion, what is the main cause?

A. Worms (parasites)
B. Poor quality feed
C. Disease
D. All of the above

πŸ‘‡ Drop your answer in the comment section (A, B, C or D)

πŸ” POULTRY FARMERS ATTENTION!Shin kana yin deworming ga kajinka a lokacin da ya dace? πŸ€”Worms suna daga cikin manyan dalil...
25/03/2026

πŸ” POULTRY FARMERS ATTENTION!

Shin kana yin deworming ga kajinka a lokacin da ya dace? πŸ€”
Worms suna daga cikin manyan dalilan da ke hana kaji yin nauyi duk da suna cin abinci sosai.

Idan ba a kula ba, suna iya jawo rashin girma, rauni, da asara a farm.

Mun kawo muku Poultry Deworming Schedule domin taimakawa manoma su kiyaye lafiyar kajinsu da kuma kara yawan production.
βœ” Ka bi schedule Ι—in daidai
βœ” Ka tabbatar da tsafta a poultry house
βœ” Ka guji overcrowding
βœ” Ka yi amfani da magunguna masu inganci

πŸ“ž Domin karin bayani ko shawara:
A tuntube mu a: 09034889639

AIMS LIVESTOCK & POULTRY CARE
Aminu Iliyasu Shiddar (Veterinary Technician)

25/03/2026

Shin ka san cewa worms na iya hana kaji yin nauyi ko da suna cin abinci sosai?
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

15/03/2026

Shin ka san cewa overcrowding (cunkoso) na rage girman kaji da saurin girma?
πŸ‘‡

Shin ka san cewa zafin brooder da bai dace ba na iya kashe day-old chicks?βœ… AMSAKo da yake yanzu zafi yana yawa a wasu w...
10/03/2026

Shin ka san cewa zafin brooder da bai dace ba na iya kashe day-old chicks?

βœ… AMSA
Ko da yake yanzu zafi yana yawa a wasu wurare, day-old chicks har yanzu suna bukatar brooding heat saboda ba su iya daidaita zafin jikinsu da kansu a makonni na farko.

Temperature da ake bukata:
Week 1: 32–35Β°C
Week 2: 29–32Β°C
Week 3: 26–29Β°C
Bayan week 3, idan zafin muhalli ya yi kyau, yawanci ba sai an kara wuta ba.
Yadda zaka gane ko zafin ya dace:

πŸ₯ Idan kaji sun watse ko’ina cikin brooder β†’ zafin ya dace
πŸ₯ Idan sun taru wuri guda β†’ suna jin sanyi
πŸ₯ Idan suna haki suna bude baki β†’ zafi ya yi yawa
Shawara ga farmers:

A iya saka brooder amma a rage zafin idan rana ta yi zafi sosai
A tabbatar da iska na shiga gidan kaji (ventilation)
A samar da ruwa mai tsafta a ko da yaushe

AIMS Livestock And Poultry Care
09034889639

Shin kana yin vaccination schedule? Rubuta YES ko NO a comments! πŸ₯
10/03/2026

Shin kana yin vaccination schedule? Rubuta YES ko NO a comments! πŸ₯

Address

Shiddar Danbatta Local Government
Kano

Website

http://www.aimslivestockandpoultrycare.com/

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AIMS Livestock And Poultry Care posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category